Wakokin Hausa

Music: Salim Smart -Hakkin So ft Shamsiyya Sadi

Sabuwar wakar Salim Smart mai suna ” Hakkin So ” kuna ina masoya kuzo kuji sabuwa daga bakin Salim Smart mai rerawa Shamsiyya Sadi.

Marubucin Wakar Salim Smart

Rerawa Shamsiyya Sadi

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Bakowa zai ganeba

Yadda akejin zugi

Indai har so ya darsu

Kokuma yayi maka barna

Nikam so yayimin barna

Ya canzamin suffana

1. Hakkin SO:-
DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: