[Music] Salim Smart -Da Yarda

0 0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Salim Smart mai suna ” Da Yarda ” to kuna ina masoya mawakin wanda yayi wakar Karusa soyayyar da zuciya kema to yau gashi yazo muku da sabuwar waka domin jin dadinku masoya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Da yarda so ke dorewa da juna sai ai sabawa

– Na bude idanuna ko ko na bude ke kadai naka hange

– Na fada soyayya tuntuni kaunarki tai mini zarge

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 513

– Zuciyata na tsaida ni akan kaunarki na dage

– Nai nisa akanso banijin kira ballema har nai waige

– Zana fado tarihina kece farkon labari na

1. Da Yarda:-
DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP
 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: