Sabuwar wakar hazikin Mawaki,wato Salihi Managarci wanda yanzu haka shima ya fara fitar da wakokinshi domin jin dadin masoyanshi ya fitar da sabuwar wakarshi mai suna Hijira
Ita wannan wakar ta hijira ba’a yita dancin mutuncin kowa ba, sedai dan halin da ake ciki na rashin tsaro a jiharsu dama kasa baki daya.
Add Comment