Wakokin Hausa

Music: Sadiq Saleh -Wazai Deben Kewa

Sabuwar wakar Sadiq Sale wanda yayi wakar Cosin mai suna ” Wazai Deben Kewa” tare da yar amshi kuma mawakiya Shamsiyya Sadi, Kome wannan wakan sukazo dashi a cikin wannan waka tasu sai dai mun saurara.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Wazai deben kewa duk sa’in dana rasaki sai nai kukan zuci nayi rashi

Soyayya idan zakayi kayi dan Allah

Sabanin hakan kesa ayi zubar kwalla

Kin sharen tukuicina sai hamdalla

Ni godiya zan dada yiwa jallah

Babu maraici kiban abinci na ci

MUSIC PLAYERWazai Deben Kewaby Sadiq Saleh ft Shamsiyya Sadi

DOWNLOAD MP3

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: