[Music] Sadik Gulu -Abba Gida Gida (Audio)
Sabuwar Wakar Sadik Gulu Dorayi mai suna ” Abba Gida Gida Abba ” wannan yayiwa dan takarar gwamnan jahar kano na jam’iyyar pdp.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Sai abba sai abba
– Abba gida gida
– Ko ansake ko ba a sake ba dambuje kano sai kabarta
– Ke gwaggo tattara kayanki
– Kai bisimin ahadi samadi Allah wanda yayi mutum yayi aljan
– Yayiyo dare da rana sarki shin ke nufa ayo mulkinan
– Ya gagi matattu Allah wanda yayini ada tucan bana nan
1. Abba Gida Gida Abba:-
DOWNLOAD MP3