Sabuwar wakar Saddam Ungogo mai suna ” Manar ” wakar manar wakce ta soyayya domin kawai dauke wa masoya kewa a koda yaushe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ina neman manar
– Kina ina
– Wayyo manar
– Yaushe zan ganki ne manar
– Wayyo manar nike nake ta nema
– Inbabu ke manar ya zanyi da raina
– Komai wuya bazan rabu dake ba
– Ko shekaru dubu ba zan manta da ke ba
1. Manar:-
DOWNLOAD