Sabuwar wakar Saddam Ungogo mai suna ” Kanuri ” wannan wakar soyayyace wace yayi masoyiyarsa yar kanuri domin nishadantar daku masoya ammafa wakar tayi dadi fa.
07035767636
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kanuri kwalliya gareni
– Kuma tsafta gareni
– Ga ilimi ga iya girki kanuri ni nayi zarra
– Kanuri
- Advertisement -
– Kamshi gareki
– Kinada kyau inkinyi dariya
– Kanuri
– Kamshi gareni
– Inda kyau innai kwalliya