Sabuwar wakar Sadam SD mai suna ” Zaman Aure ” wakar zaman aure wakace da take fadakar da ma’aurata, da kuma nishadantarwa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Shi zama na aure da dadi
– Haka zama na aure da dadi
– Zama na aure da dadi
– Ga uwar gida da amarya
– Lafiya ku zauna cikin gida
– Banda korafi kunji mata
1. Zaman Aure:-
DOWNLOAD MP3