Sabuwar wakar Sadam SD mai suna ” Yan Kasata Najeriya ” wannan wakar mawakin yayita akan yan kasarsa ta na jeriya, wakace mai dauke da fadakarwa nishadantarwa.
08169795029
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Salam alaikum yan kasata najeriya uwa maba da mama
– Ya `yan uwana muzauna zama na lafiya mu daina sa’insa da juna
- Advertisement -
– To bisimillah ubangiji kai kadai ka cancanta aiwa bauta
– Idan mukai haka ranar gobe a lahira zamuyo rabauta
– Karo salati gaba iyaka garesa manzon da yafi bauta
– Da ahalai nasa na sakasu da sahabbai na sakasu Allah ubangiji ka kara kauna