[Music] Sadam SD -One 2 Tell Tell Baba Buhari Mu Mukeso (Audio)

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Sadam SD wace yayiwa baba buhari domin nuna goyon bayansa a zaben 2019 insha Allahu wakar mai suna ” One 2 Tell Tell Baba Buhari Mu Mukeso ” to kuna ina masoya buhari ga taku kada ku bari ta wuceku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Talla

– Kungiyar one 2 tell tell supports group

– Najeriya 2019 sai buhari

– Bisimillah ya Allah sarkin baiwa

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 46

– One 2 tell tell najeriya buhari mukeyi

– Kai kabani basirar waka nake rerawa

– One 2 tell tell najeriya buhari mukeyi

– Komai zanayi fari sunanka sai nai sawa

DOWNLOAD MUSIC HERE

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: