Sabuwar Wakar Hamisu Breaker tare da Isah Ayagi Da Abdul Kafinol mai suna ” Bakan Gizo ” to kuna ina masoya kuzo ga sabuwa ta 2020 daga bakin mawaka.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ashe zuma kama take da rina malam
– Breaker ne ga isah ayagi ga abdul kafinol
– Ashe zuma madara da zam baka
– Muje zuwa daga yau ta habaka
– Nace mugaya musu sabon labari
– Ashe zuma kama takeyi da kuda
1. Bakan Gizo:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment