[Music] Sa’adan Ya’u El-Jiqasi – So Jarabi

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wakar SO JARABI Wakar soyayya tare da gugar zanace tare da jan hankali.

GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 94

Ki duba rayiwa komai takazofa dashi ki karbeshi in kinyi tirjiya bashakka zakigani a kwaryarki
Kuka na kurciya jawabi ne ciki ga masu lissafi kikalli duniya jinka da da’ita ake rufin daki
Ki bani zuciya yarda da amana tawa zan baki inkiyi afagen soyayya zan dena kawarki

Lambar wayar Mawaki 09038200389

So Jarabi by Sa’adan Ya’u

DOWNLOAD MP3
 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.