Sabuwar Wakar Rarara mai suna ” Baban Abba Ganduje ” wannan wakar ta musammance ga masoya ganduje kuma wakar bakin ciki ga `yan kwankwasiyya.
A gaskiya na siyasar Hauka a arewa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Maimaita uban abba dodar naka sai naka
– Kuban kidan tsoho uban abba
– Baban abba ganduje
– Uban abba ganduje
– Ganduje gatan abba ganduje
– Kai abba ga babanka ganduje
– Kabi ubanka kai abba
– Sakon comanda murtala garo
1. Uban Abba Ganduje:-
DOWNLOAD MP3