Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara mai suna ” Tsula Ko Daya Baici Ba ” hahahaha gaskiya rarara ba sauki irin wannan wakar haka ai sai ka bari a kare wasan mana ko zasu samu su sha amma kawai ka sakota haka.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kanawa sai uban abba shi yafi karbuwa
– Badamu ta bare ba
– Ganduje ya zama garkuwa
– Na gombe isah kabani kidan maza
– Tsula ko daya baici ba
– Ganduje ne namijin maza
– Shi tsula ko daya baici ba hayya
– Ai sai uban abba
1. Tsula Ko Daya Baici Ba:-
DOWNLOAD MP3