Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara mai suna wace yayiwa dan takarar gwamnan kano na jam’iyyar PDP mai suna ” Ta Leko Ta Labe ” domin nishadantar da yan gandujiyya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Uban abba jahar kanonmu kai zaka kuma hawa
– Kai kubani take sarkin rigim
– Ta leko ta labe
– Sarki na magudi anyi jigum jugum
- Advertisement -
– Su tsula ta leko ta labe
– Su tsula sun kullo mun ware
– Sun shirya magudi Allah ya tsare
– Gwamna sai uban abba jahar kano
1. Ta Leko Ta Labe:-
DOWNLOAD MP3