Sabuwar wakar rarara mai take Sannu da da aiki shehi baba buhari ina zaka aiki.
Kowa yasan waye rarara idan wajan wakokin siyasa ne ya kware wajan wakar to shine yafito don wake gwamna zamfara da sauran gwamnoni.
Zamfara tayi tsaf rago canza gurin zama.
Allah ya bawa Baba Lafiya
Gareku masoya sai ku dakkota dan saurara.
Add Comment