[Music] Rarara -Sai Gandujen Dai

1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Rarara da yayiwa Gwamna ganduje ta ranar rantsuwa mai suna ” Sai Gadujen Dai ” to kuna ina yan gandujiya gafa taku domin kuje kuyi nishadi da kuma bikin rantsuwa 2019.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kai kucema kanawa dodar

– Kanawa ma dodar

– Sai gandujen dai

– Kuyi hakurin zuwa ankare dai

– Jahar kanonmu komai yayi dai-dai

– Jahar kano mujin gwago mukeyi

– Shiyar kudin kanawa duk nayi

– Shiyar arewama namu sukeyi

– Tafiyar kano ina wani ingaka

1. Sai Gandujen Dai:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.