Sabuwar Wakar Rarara mai suna ” Oyoyo Baba Ganduje” To kuna ina masoya ganduje gafa taku tasamu domin jin dadinku daga bakin dauda kahutu rarara.
Tofa oyoyo baba.
Kotunma kai ta jaddawa mukaminka.
To ganduje gandun aiki kai kake da titi mai hawa uku.
1. Oyoyo Baba:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment