To rararan wakar yanz siyasa nasan kun sanshi indai irin wakokin yan siyasa ne ya kware wajan yi.
Gashi a yau mun kawomuku wakarsa wace yayima dogari.
To shin akan mai yayi wannan wakar sai dai kun saurara daga bakin mawakin.
Kada dai ku bari a abaku labari kuyi maza ku saukar cikin wayoyinku.
Add Comment