Download Music Hausa Music

MUSIC: Rarara – Jagaba Ya Karbi Kasa (Tinubu)

Sabuwar Wakar dauda kahutu Rarara mai suna ” Jagaba Ya Karbi Kasa ” shin ko kunsan waye jagaba, jagaba na nufin Ahmad Bola Tinubu.

Kuna ina masoya wakokin rarara kuzo ga sabuwa domin jin dadinku a koda yaushe.

Masoya tinubu ai sai a ji dadi lpy

MUSIC PLAYER Jagaba Rarara

DOWNLOAD MP3

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement