Sabuwar wakar Rarara wacce yayiwa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC ” Ahmad Boula Tunibu ” mai suna ” Jagaba Shine Gaba “.
To ina masoya tunibu gafa taku domin jin dadinku daga rarara.
Wannan wakar an samata challenges wanda akasa manyan kyaututtuka.
Irinsu, mota, mashin, kudi da sauransu.
Ayi saurare lpy.
https://www.instagram.com/tv/CenmYkOJzWX/?igshid=YmMyMTA2M2Y=
Nidai gskiya wannan wakar tabatamin rai kuma rarara komai dubanka insha allahu wannan karen baza’ayi dodarba wlh kuma insha allahu sai wannan tsinanniyar tsintsiyar tawargatse
Congratulations