Sabuwar wakar Dauda Kahutu Rarara mai suna Girmanka Akwatinka.
Wannan wakar tana janyo hankalin yan siyasa game da ganin cewa kowanne ya cinye akwatinsa, wannan shine zai nuna cewa ta tabbata wannan dan siyasa shine jagora a wannan yanki nashi. Ayi sauraro lafiya.
Add Comment