Sabuwar Wakar Rarara Ft Babancinedu mai suna ” Dodar Ta Tabbata ” wannan itama duk ta taya masoya baba buhari murnar lashe zaben 2019 ce kawai a rakashe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kuban kidan dattijon duka
– Dodar ta tabbata
– Next level muna ciki yuwuwar haka
– Buhari Turmi jure daka
– Muna tuna da zancen nasir dano
– Na dutse dan amana nasir dano
– Nace buhari ikon Allah kawai
– Zabe ya kammala
1. Dodar Ta Tabbata:-
DOWNLOAD MP3
Your Comment ykk
dan allah inada magana ni da kai