Sabuwar Wakar Rarara Tare da Babancinde mai suna ” Da Yanzu Angama Da yanzu Baba Yaci Zabe ” wannan wakar anyita ne akan dage zaben da akayi na ranar asabar.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Allah shikaimu sati daya ba fushi muke ba
– Da yanzu angama
– Da tuni baba yaci zabe
- Advertisement -
– Tsoho uban zuma
– Tuni baba yaci zabe
– Buhari a sama
– Tunkwal uwar daka
1. Da Yanzu Angama Da Tuni Yanzu Baba Yaci Zabe:-
DOWNLOAD MP3