Sabuwar Wakar Rarara Tare Da Babancinedu mai suna ” Munshiga Next Level ” wannan wakar sabuwace domin farin ciki da maimaitawar baba buhari akan mulki.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kai kubani kidan next level
– Munshiga next level
– Ga yawan kuri’u tantable
– Welcome to the next level
- Advertisement -
– Yanzu mun zama comfotble
– Munyi zabenmu a fizifull
– Buhari ne yaci sessful
1. Munshiga next Level:-
DOWNLOAD MP3