Sabuwar Wakar rarara da ado Gwanja da Jadda Garko mai suna ” A Kotunma gandujen ne Dai ” wannan wakar anyita bayan kotu ta tabbatar da cin zaben gwamanan kano ganduje.
Inda abin baiyiwa yan kwankwasiyya dadi ba ta inda sukai ta wani abu kamar sunci kai su kuma yan gandujiyya tayi musu dadi har tsolo.
Kawai kuzo ku kwamuso wakar domin jin dadi.
1. A Kotunma Gandujen Ne Dai:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment