Get New DJ Mixes
Download Music

MUSIC: Rarara ft. 13×13 Artists – Hello Hello Tinubu

Sabuwar wakar rarara tare da Baban Cinedu x Aisha Humaira x Ikram mai suna ” Hello Hello Tinubu ” wakar sunyiwa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar apc wato Bola Ahmad Tinubu tare da mataimakinsa Kashim.

Kuna ina masoya kuzo kuji wani sabon salo a cikin wannan wakar domin kuwa rarara yazo da salo na musamman.

Dama Aisha Humaira na waka duk ku saurari wannan wakar kuji.

MUSIC PLAYER Kashim Da Tinubu Rarara x 13×13

DOWNLOAD MP3

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.