[Music] Rarara -Daga Sama Har Kasa (Audio)

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Dauda Kahutu Rarara mai suna ” Daga Sama Har Kasan”  wannan wakar ta Jam’iyyar APC ce domin ayi Apc sak wato daga sama har kasa, Shin kuna ganin zaku sake yin sama da kasa ko shinkafa da wake zakuyi?

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Talla

– Ka bani kida na isar da sakona , Daga sama har kasa

– Ka sako inji buhari babana

– Kai manomi taso in kana gona

– Yan kasuwa ga sako inji ogana

Related Posts
1 of 15

– ma’aikata ku taho ku fahimci zancena

– Ga a kidar baba buhari jagora

– Sak apc dan kauda rudani

– Tun daga can kasa har sama in kun fahimceni

1. Daga Sama Har Kasa:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: