Sabuwar wakar Rarara mai suna ” Basa Fahimta Basa Da Ganewa ” to rarara ya sheko wata domin jin dadin yan gandujiyya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Basa fahimta kuma basa da ganewa
– Kuban tambari inyi tunatarwa
– Sanata barau yace asanar ko sa ganewa
– Yan kwankwadiyya dada sun dade da zaucewa
1. Basa Fahimta Basa Da Ganewa:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment