Wakokin Hausa

Music: Rarara – Aya Aya Mai Nono Mix

Sabuwar wakar Rarara mai suna ” Aya Aya Mai Nono Mix ” to yau kuma rarara ya fitar da wakar da bata siyasa ba domin taya hausawa murnar ranar hausa ta duniya.

Kuna ina hausawa kuzo ga taku daga bakin mawaki rarara domin nishadantar daku da wakokinsa.

Aya Aya mai nono

Mu gidanmu ba a kada nonon shanu.

Ayi Saurare Lafiya

MUSIC PLAYERAya Aya Mai Nonoby Mr. Rarara

DOWNLOAD MP3

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: