Sabuwar wakar rarara mai suna ” 2 – 0 ” tofa gaskiya rarara baya daga kafa kokadan ko nace baya dagawa yan kwankwasiyya kafa sam.
Hmmm a kotun ma ba riba tsabar iya shege na rarara dole sai yayi musu waka ta jin dadi.
Kawai kuzo kuji mai yake cewa.
1. 2 – 0:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment