Sabuwar wakar Prince MD Tare da shahararren mawakin hausa nanaye a cikin wannan wakar mai suna ” Ke Daya Ce ” wannan wakar ta hausa hip hop ce.
Kuma tunda kukaji ansa breaker a ciki kunsan dole da bada suga mai zaki.
Kar dai ku bari wannan sautin ya wuce ku.
Download And Listing Enjoy!
1. Ke Daya Ce:-
DOWNLOAD