-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

[Music] Nura M Inuwa -Sareena (Audio)


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Nura M Inuwa ta cikin fim din sareena mai suna ” Sareena ” wannan wakar anyitane domin sata cikin fim din sareena wanda kamfanin mai shadda ya dauki nauyi.

Kusan mawaka hudu ne sukai wakar sareena, Umar m Shareef, Meleri, Nura M Inuwa, Abdul D One.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Sassa sareena na sau ra’ayina da nata

– Bacci sai kasa abinda ke hana zana rika na dafe

– Munga farin haske sareena ashe wannan lamari dabanne

- Advertisement -

– Munje dawo aranka idan aka batama kayafe

– Duk runtsi kuma duk wuya rike alkawari da nazo na baki

– Sirri kwai dadi sareena rufeni ki sayawa a daki

– Zafi ko sanyi karki rawa duk sanda nasaki aiki

– Nasan na girma dasan da nazo jama’a suka gefe

1. Sareena:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: