Wakokin Hausa

[Music] Nura M Inuwa -Gidauniya Remake (Audio)

Sabuwar wakar Nura M Inuwa mai suna ” Gidauniya Remake ” wato sabuwar wakar gidauniya da mawakin ya sake bugawa bayan an taba bugata acan baya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

–  Muyi kwaikwaiyon manzon Allah kakan sharifai

– Sunyi kwaikwaiyon manzon Allah dukan kalifai

– A duniya cikon burina matar da zanyi auren sunnah

– Mai kauda damuwar ruhi ke zana doso duk sanda naji zafin rana

– Karki gudu ni ke dai nai kira tsugunna

– Matan kudu sune basa adon mayafai

 

DOWNLOAD MUSIC HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: