Wakokin Hausa

[Music] Nura M Inuwa -Daliban Dutse Model 2018

Sabuwar wakar nura m inuwa wanda ya yiwa daliban makarantar dutse model ta happy candy wato ta murnar barin makarantar.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Godiya ga Allah yau dalibai ne na dutse model zasu gida

– Mu daku safakus 018 tunda kunyi candy sai wataran

– Allah mamallakina ban gajiyawa dan kai ka kara -Sai wataran

– Ya mai rabon basira gunka ina godiya tabara -Sai wataran

 

DOWNLOAD MUSIC HERE

SUSCRIBE

Nura M. Inuwa

African Musician /Music /Band /Movie Producer

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: