[Music] Nura M Inuwa -Atiku Abubakar 2019 (2) (Audio)

3

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Da Yayiwa dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP mai suna ” Atiku Abubakar Ta Biyu ” domin nishadantar da masoya wannan tankarar waduwar insha Allahu.

Kawai ku sankamo wannan wakar domin sauraro ammafa banda zagi mutane nan kowa da nasa ra’ayin a wannan harkar.

Talla

Shi kansa nasan nura idan aka bibiya dan buhari ne amma ya ya iya wa kasuwancinsa yayin da akace kayi abu a biyaka ai zakayi tunda kasuwar bukatace.

Related Posts
1 of 10

Ayi saurare lafiya.

1. Atiku Abubakar Ta Biyu:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: