Sabuwar wakar Nazir H Mai Atampa mai suna ” Mamana ” to kuna ina masoya gafa wakar Mahaifiya wato UWA abar lafahi.
Wannan wakar ta kowa da kowace domin kuma ba wanda baida mama, inko baka da Mahaifiya to kasan daga sama ka wado,
Allah ya sawa da iyayenmu da alkairee.
Ayi saurare lafiya
1. Mamata:-
DOWNLOAD MP3