Sabuwar wakar Nazir M Ahmad (Sarkin waka) me suna Labarina. Wakar tana daga cikin wakokin da suka ƙayatar da masu kallon shirin film din LABARINA wanda Babban Darakta wato Malam Aminu Saira yake bada umarni.
Shidai Nazir M Ahmad ba’a fiya ganinshi a cikin shirin film ba , yade fi karfi wajen yin wakoki wayanda suke dauke da abun al’ajabi.