Wakokin Hausa

Music: Nazifi Asnanic -Labarina

Sabuwar wakar Nazifi Asnanic mai suna ” Labarina ” kuna ina masoya nasan kuna jin sautin wakar zaku tuna da tsohuwar wakarsa mai suna ” Labarina ”

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Nayi niyar bin sako na dau niyya

Dan Allah mai sauraro kuma ga cigiya

Zan zayyano kamaninta adon dubayya

Ka dauki alkalami zana in zaka iya

Infadoma suffofin bazana kosa ba

MUSIC PLAYERLabarinaby Nazifi Asnanic

DOWNLOAD MP3

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: