Sabuwar wakar Nazifi Asnanic mai suna ” Bahillata Yar Yaniya ” wakar bahillata wakace da mawakin yayi domin nishadantar da masoya wakokin hausa, kuma kunsan yana daya daga cikin tsofaffin mawakan hausa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:
– Badake nake ba yarinya ba dake nake ba
– Tana da kyan idanu sunanta bazan fadi ba
– Na baki rayuwata yarinya ban shigo ba
– Dake nake kinaji yarinya baki juyo ba
- Advertisement -
– Allah nagode ma nima kabani tawa
– Yar yarinya, yar yaniya
1. Bahillata:-
DOWNLOAD