Sabuwar wakar Nazeer Mai Atamfa mai suna Ke Nake Nema, wannan wakar ta soyayya, yazuba kalamai na soyayya masu saka shauki ga masoya.
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR :-
– Ke najima nake nema
– Ganinki ya sakan kyarma
– Ki dubeni na girma sonki ya sakan suma
– A ranki nada alfarma
– A zuciyata kin girma
Lambar wayar Nazeer Mai Atamfa 08143031670