Sabuwar wakar matashi mawakin Nasir A Baba mai suna ” So Barashin Kunya ” wakar so barashin kunya wakce da mawakin yayita akan jan kunnen wasu matan ko maza wanda idan wani karamin mutum yazo yace yana sonsu sai sai suke masa kallon bashi da kunya ko bata da kunya, shi kuma so ba ruwansa da wannan matsayin. 07033180154
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kai rashin kunya
– AA barashin kunya
– Matsa marar kunya
– AA banija baya
– Ka kalli tsarinka ka duba tsarina kai rashin kunya
– Kalleni kalli kamarka sa’arkace ni
– Kazo gareni kai furicin so kai rashin kunya