Sabuwar wakar Nasir A Baba mai suna ” Taimin Rana ” Shin kome yayi masa rana kawai ku kasance tare damu domin sauraren wannan wakar.
07033180154
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Fahimta a soyayya
– Fahimta a lobayya
Wasu Abubuwan Masu Alaka
- Advertisement -
– Haka tasa bama jayayya
– Duk inda zaki dani dai
– Sonki ya zamanto dai dai
– Kamar ibada banu da dama