Sabuwar wakar Nasir A Baba mai suna ” Saki Rangaji Mata ” wakar gidan biki kenan dan ku rausaya yan mata ammafa wakar taji kida za ai rangaji sosai.
07033180154
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Isah gombe ban kidah
– Isah Gombe ban kida sassaki rangaji
– Sassaki rangaji mata sassaki rangaji
– Sassaki rangaji nace saki rangaji
– To bisimillah kaliqi sarkina daya
– Allah kai kayo maza da mata har yan giya