Sabuwar wakar Nasir A Baba mai suna ” Sadeeya ” to kuna ina masu masoyiya sadeeya kuzo ga wakarku domin mawakin ya wake ita sosai a cikin wannan wakar tasa.
08097615370, 07033180154
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Sadeeya zo taho sadeeya zo taho yar gata
– Yace a gunta mama
– Taho taho yar gata
– Mai sankine zai shiga shauki
– Sadeeya yar autar mama taho
– Tana da tarbiyya