Sabuwar wakar Nasir A Baba mai suna ” Lalle Adon Amare” to kuna ina masoya wakokin Amare kuzo ga sabuwa domin ku cashe dasu a wajan bukunkunan ku na aure.
To wannan wakar anyita ne akan angwaye da amare domin jin dadinku masoya da ma’aurata.
Ayi saurare lafiya.
1. Lalle Adon Amare:-
DOWNLOAD MP3