Sabuwar wakar Nasir A Baba Tare Da Bilya M Abubakar mai suna ” Mahauta ” to mahauta gafa taku wakar domin kuma ku nishadantu yayin da kuke aiki.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Jini har jini ne kafata
– Ayanka nama a siyar sai mahauta
– Bisimillah ilahi kaliqina
– Mai ikon juya yayi da rana
– Kiranka nakeyi a kulla yaumin
– Dafamin A Duk Lammurana
– Ka kara dubun nan dubun salati
– Ga dan Abdullahi dan Amina
1. Mahauta:-
DOWNLOAD