Sabuwar wakar Nasir A Baba Ft Aliyu Sharba mai suna ” Oya Dam Dam ” wannan wakar kawai anyitane domin ku masoya sauraren wakokin nishadi kawai.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Oya dam dam
– Sabuwar rawane dam dam haha
– Aliyu Sharba ne Tare da nasri a baba
– Oya dam dam once people
– Nasir A baba ba rawa na iya ba
– Aliyu sharba bai gaji gizo ba