Sabuwar wakar Nasir A Baba kenan mai suna ” Bayan Zabe ” wannan wakar yayita domin fadakarwa da nishadantarwa musamman ga yan najeriya akan bayan zabe mu zauna lafiya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kudu da arewa jinjina
– Gabas yamma jinjina
– Gasheku yan najeriya
– Kun bada hadin kai yan uwa
– An kammala zabe lafiya
– Anyishi lafiya
– Bisimillah ilahi kaliki sarkin da ka kago duniya
– A cikinta ka kagi kasa kasa har ka kagi kasar najeriya
1. Bayan Zabe:-
DOWNLOAD MP3