Sabuwar wakar Nasir A Baba mai suna ” Amare ” wakace da yayita akan amare wara amarya da ango wakar gaskiya tayi dadi sosai dan ya wake amaren kuwa.
Kawai kuje ku daukota kuji abinda mawakin yazo dashi a cikin wakar tasa mai suna amare.
To kuna ina masu son a buga masu wakar biki ko suna kawai kuzo nasir a baba yana maraba daku. 07033180154